Kida, Al'adu da Fina-Finai Wakokin na musamman a kan watan Ramadan Wallafawa ranar: 11/07/2015 - 21:03 Kunna - 19:33 Shirin a wannan lokaci ya duba wasu daga cikin wakoki da makawa suka rarewa watan Ramadan tare da Hauwa Kabir. Da: Umaymah Sani Abdulmumin Zurfafa karatunka kan maudu'ai iri guda: Kida Al'adu Sudan Kano