Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/10 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/10 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya a arewacin Najeriya ya sanar da ficewa daga Jam'iyyar APC mai mulkin kasar.
Sani wanda ya mika takaddar ficewa daga Jam'iyyar ga shugabanta na kasa Adams Oshimole bai sanar da dalilin ficewarsa ba, haka zalika bai fadi Jam'iyyar da zai koma ba.

Wakokin hausa cikin watan azumi

Wakokin hausa cikin watan azumi
 
Wakoki a cikin watan azumi

Hawa kabir cikin shirin  al'adu da kida ta zanta  da mawakan hausa  dake rera wakoki na watan  azumi.

 • shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar

  shagulgulan Sallar azumin Ramadana a Nijar

  Al’ummar musulmi a sassa da dama na duniya na gudanar da bukukuwan karamar sallah wato Idil Fitr a yau juma’a, bayan kammala azumin watan Ramadana. A Najeriya …

 • shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya

  shagulgulan Sallar Idil Fitr a Najeriya

  A Najeriya Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci karkashin jagorancin mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar, ita ce ta tabbatar da ganin jinjirin watan …

 • Aure a duniyar hausa

  Aure a duniyar hausa

  A cikin shirin al'adu na gado Salissou Hamissou ya duba yanayin aure  a duniyar hausa. Za ku ji irin sauyi da aka samu,dama yadda mutane ke kallon halin da ake …

 • Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar Nijar

  Tattaunawa da Rogazo mawakin gargajiyar Nijar

  Mawakin Gargajiya da ake kira Rogazo dai ya shahara wajen yin fira cikin wake, ya kuma gwada irin basirar da Allah ya yi masa a zantawa da Mahaman Salissou Hamisou

 • Kida da Al'adun Nufawa a Najeriya

  Kida da Al'adun Nufawa a Najeriya

  Haoua Kabir cikin shirin al'adun mun na gado ta duba mana yadda yan kabilar Nufawa ke rayyuwa dama zamantakewa .

 • Kida da Al'adun Nufawa

  Kida da Al'adun Nufawa

  Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Mawakiyar Nufawa Amina Ibrahim da ake kira Kashekala sannan shirin ya diba wasu al'adun Nufawa.

 • Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari

  Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari

  Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Lawal Musa Dankwari Malamin Hausa a Zaria wanda ya rera wake kan sauyin yanayi da ake samu a yanzu da tsabtace muhalli. Dankwari …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure