Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Nadin saurata a Tasawa dake Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adu na wannan mako ya ta'allaka ne akan nadin sarautar Tasawa a Jihar Maradi dake Jamhuriyar Nijar inda aka nada Alhaji Mansur Kani Mai Gizo a matsayin sarkin Tasawa.

lokacin da aka nada Laminou Mai Dabba a matsayin sarkin kokuwar Nijar na shekarar 2012
lokacin da aka nada Laminou Mai Dabba a matsayin sarkin kokuwar Nijar na shekarar 2012
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.