Isa ga babban shafi
Afrika ta Kudu

Fasahohi nadar bayanai da aka makalawa wayoyin wata Ministar Afrika ta kudu

Jami’an tsaron Afrika ta Kudu sun sanar da gano wasu fasahohi ko na’urorin nadar bayanai cikin sirri da wasu masu kutse suka yi satar makalawa wayoyin Ministar tsaron kasar Ayanda Dlodlo da kuma na mataimakinta Zizi Kodwa.

Wayar sadarwa
Wayar sadarwa AFP Photos/Thomas Samson
Talla

An dai bankado ta’annutin ne a wannan makon, bayan da aka aike da wasu bakin sakwannin ta wayoyin ministar da kuma mataimakinta, abinda yanazu haka jami’an yan sanda suka kaddamar da bincike a kai.

Hukumomin kasarsun bayyana shirin su na karfafa matakan bincike don dakile duk wani shiri da kan iya kawo cikas ga matakan tsaro,musaman ganin irin  kutse da ake kokarin yiwa jami'an gwamnatin kasar Afrika ta kudu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.