Isa ga babban shafi
Nijar

Agadez ta karfafa matakan kariya daga Coronavirus

Bayan gano bullar annobar cutar murar mashako ta Coronavirus a Kasar Aljeriya mai makwaftaka da Nijar, hukumomin kiwon lafiya a Agadas sun karfafa binciken tanttance lafiyar jama’ar dake shige da fice a dukkanin iyakokin dake tsakanin kasashen 2.

Hanyoyin kare kai daga kamuwa da cutar Coronavirus
Hanyoyin kare kai daga kamuwa da cutar Coronavirus REUTERS/Aly Song/File Photo
Talla

A daya geffen Hukumomin Najeriya sun gano wani dan kasar Italiya da ya kamu da cutar ta Coronavirus da kuma aka garzaya da shi zuwa wani asibiti dake jihar Lagas.
Wasu rahotanni na nuni cewa mutumen bayan ya isa jihar Ogun ne aka gano cewa ya na dauke da cutar ta Coronavirus.

01:30

Annobar cutar murar mashako ta Coronavirus ta bullu a kasar Aljeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.