Isa ga babban shafi
Najeriya

Tsohon shugaban Masar Hosni Mubarak ya rasu yana da shekaru 91

Tsohon shugaban kasar Masar Hosni Mubarak ya rasu a yau Talata yana da shekaru 91 a duniya.Mubarak wanda ya mulki Masar tsawon shekaru 30, ya sauka daga karagar mulki ne a shekara ta 2011 sakamakon matsin lambar al’umma.To domin yin dubi a game da rayuwar marigayin, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Yunusa Muhammad Sani, malami a jami’ar Umaru Musa ‘Yar’adua da ke Katsina.

Tsohon shugaban Masar Hosni Mubarak mai  rasuwa.
Tsohon shugaban Masar Hosni Mubarak mai rasuwa. REUTERS/Amr Abdallah Dalsh
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.