Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

'Yan ta'adda sun sake halaka mutane a Burkina Faso

media Motocin sulken dakarun Faransa yayin sintiri a garin Gorom-Gorom dake arewacin Burkina Faso. AFP/Michèle Cattani

Hukumomin tsaron Burkina Faso sun ce gungun mayakan 'yan ta'adda sun halaka akalla mutane 20, a wani sabon farmaki da suka kai kan kauyen Bani dake Lardin Seno a arewacin kasar.

Majiyar tsaron kasar tace maharan haye kan babura sun afkawa kauyen na Bani ne dauke da muggan makamai, inda suka rika yiwa wadanda suka rutsa kisan gilla.

Wata majiyar tsaron ta ce kafin farmakin na yau lahadi, sai da ‘yan ta’addar suka gargadi mazauna kauyen da su fice.

Harin na baya bayan nan ya zo ne bayan makamancinsa da aka kai kan kauyen Silgadji a lardin Soum ranar 25 ga Janairun da ya gabata, inda ‘yan ta’addar suka kashe mutane 39.

Wata kididdigar majalisar dinkin duniya ta ce rayukan akalla mutane dubu 4 suka salwanta a hare-haren ta’addanci cikin shekarar 2019 kadai, a kasashen Burkina Faso, Mali da kuma Nijar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure