Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Ma'anar G5 da yankin Sahel

Wallafawa ranar:

Masu sauraren Rfi Hausa ,sun nemi a basu karin haske dangane da Yankin G5 Sahel wane yanki ake kira Sahel shin kasashe nawa ne a cikin wannan yankin kuma a ina ya samo wannan suna? Mickael Kuduson a cikin shirin tambaya da amsa ya jiyo ta bakin masana dangane da wadana tambayoyi daga masu saurare a cikin shirin tambaya da Amsa daga nan sashen hausa na Rfi.

Yankin Sahel
Yankin Sahel MICHELE CATTANI / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.