Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

PSG ta mayar da Cavani saniyar ware- Luis

media Edinson Cavani, dan wasan gaba na PSG. REUTERS/Charles Platiau

Mahaifin dan wasan gaba na PSG Edinson Cavani ya zargi club din da mayar da dansa saniyar ware baya ga fifita sauran ‘yan wasansa irinsu Kylian Mbappe, Neymar Junior da kuma Angel di Maria baya ga Mauro Icardi fiye da shi.

Cavani dan Uruguay mai shekaru 32 wanda ya kafa tarihin zurawa PSG kwallaye 198, a karshen wannan kaka ne kwantiraginsa da Club din ke neman karewa, kuma PSG ba ta mika masa bukatar sabunta kwantiragi ba, yayinda ta ki mayarda hankali ga bukatar da sauran kungiyoyi ke nuna ta sayenshi.

A cewar mahaifin Cavani, Luis Cavani mai horar da PSG Thomas Tuchel ya ki amsa bukatar dan nasa da Atletico Madrid duk da yadda Diego Costa ya fito karara ya nuna bukatar dan wasan kafin rufe kasuwar musayar ‘yan wasa ta watan Janairu.

Sai dai a bangare guda Thomas Tuchel a wata zantawarsa da jaridun wasanni a Faransa, PSG na bukatar Cavani don karkare wasannin gasar cin kofin zakarun Turai da Club din ke fatan dagewa a wannan karon.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure