Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Yan Adawa a Haiti na kalubalantar Shugaba Jovenel Moise

media Jovenel Moise, Shugaban kasar Haiti a wani bikin tuni da mutanen da suka rasa rayukan su a girgizar kasa a Haiti REUTERS/Andres Martinez Casares

Kasar Haiti ta shiga wani halin rashin tabbas ta fuskar siyasa, kasancewa wa’addin yan Majalisun kasar ya kawo karshe.

Yan adawa na cigaba da sa mantsin lamba ga Shugaban kasar Jovenel Moise, wanda ya bayyana cewa shirya zabukan yan majalisu nauyi ne da yake kan Gwamnatin kasar, sai dai rashin kuddaden da suka dace ba shi baiwa gwamnatin kasar damar shirya zaben kasar.

Rashin gudanar da zabukan yan Majlisu da na kananan hukumomi a watan Nuwamban shekarar da ta shude na dada nuna gazawar gwamnatin Shugaba Jovenel Moise na dimke barraka ganin mauyacin hali da yan kasar suka fada.

Yan adawa na ci gaba da kira don ganin Shugaban kasar yayi murabis, yan adawa na tabbatar da cewa suna da sheidu dake gaskanta cewa Shugaban kasar na da hannu a batutuwan da suka jibanci cin hantsi.

A daya geffen Sakatary majalisar Dinkin Duniya Antonio Gutteres a wata wasika da ya aike zuwa gwamnatin Haiti, ya gayyace su da su kaucewa tada tarzoma da kan iya haifar da wani sabon rikici zai jeffa kasar cikin wani yanayi na rashin tabbas.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure