Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Manyan labaran shekarar 2019 a Nijar daga Rfi

Wallafawa ranar:

Abdoul Karim Ibrahim ya dubo wasu daga cikin manyan labaran Jamhuriyar Nijar na shekara ta 2019 a cikin wannan shiri na musamman daga nan sashen hausa na Rfi.Za ku ji halin da ake ciki dangane da batun tsaro a kasar ta Nijar.

Mahamadou Issoufou,Shugaban Nijar a lokacin da yake ganawa da Rfi da talabijen na Frane 24
Mahamadou Issoufou,Shugaban Nijar a lokacin da yake ganawa da Rfi da talabijen na Frane 24 RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.