Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda digirin bogi ke barazana ga tsarin ilimin Najeriya 3
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:40
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris a wannan makon ya dora kan maudu'in makwanni biyu da suka gabata, inda shirin ke tsokaci kan kalubalen da digirin ketare na wa'adin shekara guda ke haifarwa tsarin Ilimi a Najeriya, Ayi saurare lafiya.