Isa ga babban shafi
Benin

Jamhuriyar Benin ta kaddamar da wani gagarumin shirin tantance ‘yan kasar a Najeriya

Gwamnatin Jamhuriyar Benin ta kaddamar da wani gagarumin shirin tantance ‘yan kasar da ke zaune a tarayyar Najeriya.Da jimawa dai ne Jamhuriyar Benin ta shirya gudanar da wannan aiki,wanda zai taimaka don tattance yan kasar ta dake zaune waje tareda basu damar  gudanar da harakokin su a tsanake.

Tattance ya'an jamhuriyar Benin a Najeriya
Tattance ya'an jamhuriyar Benin a Najeriya Wikimedia Commons
Talla

Benoua Adekambi, mai bai wa ministan harkokin wajen kasar ta Benin shawara ya bayyana cewa babbar manufar wannan shiri ita ce tantance illahirin ‘yan kasar Benin da ke zaune a Najeriya. Abin tuni a nan shi ne, yau kimanin shekara daya da rabi kenan da aka kaddamar da irin wannan aiki a cikin gida Jamhuriyar Benin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.