Isa ga babban shafi
Wasanni

Damben gargajiya da kwakwadar miyagun kwayoyi

Wallafawa ranar:

An wayi gari wasannin damben gargajiya a wasu  kasashen Afrika na fuskantar koma baya,lamarin da ya samo asali daga rashi kulawa da hukumomi a kasashe da suka hada da Najeriya da Nijar  ke yi a kai.A Najeriya yan wasan dambe sun koka a kai, kamar dai yadda zaku ji  a shirin duniyar wasanni tareda Abdulrahaman Gambo.

Hoton wasu manyan yan Damben arewa
Hoton wasu manyan yan Damben arewa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.