Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 11/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 11/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 11/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 11/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Ana tsare da wasu jami'an gwamnatin Gabon

media Shugaban kasar Gabon Ali Bongo Odinba a birnin Libreville. MIKE HUTCHINGS / POOL / AFP

Manyan jami’an gwamnatin kasar Gabon 21 ne aka cafke sannan aka gurfanar da su a gaban kotu bisa zargin rashawa da kuma handame dukiyar kasar.

Bayan sun gurfana a gaban kotu tare da amsa tambayoyi daga alkalai, daga cikin mutanen 21 an sallami 8 yayin da sauran 13 ke ci gaba da kasancewa a hannun jami’an tsaro don yin bincike a kansu.

A shekarar da ta shude ne shugaban kasar Gabon Ali Bongo ya kori kashi 40 cikin dari na jami’an dake aiki a fadar sa, a wani yunkuri na rage facaka da kudin gwamnati, inda ya kira Ministocinsa da suyi koyi da shi.

Tuni dai matakin ya haifarar da cece-kuce dama fargaba tsakanin jami’an da ke ayyuka karkashin ministocin kasar.

A lokacin wata sanarwa daga majalisar ministoci ta fito da jerin sunayen wasu takaitattun mutane da suka rage a matsayin abokan aikin shugaban kasa, yayinda wadanda ba suga sunayen su ba kuwa zasu koma ma’aikatunsu ta asali.

Rahotanni sun ce shugaban Ali Bongo zai yi aiki ne kadai da kusoshin gwamnatin da suka zame masa wajibi kamar daraktan fadar sa da kuma sakataran gwamnatin kasar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure