Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 11/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 11/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 11/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 11/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Yawancin 'yan yi wa kasa hidima a Najeriya sun kasa kare takardun shaidar su

Yawancin 'yan yi wa kasa hidima a Najeriya sun kasa kare takardun shaidar su RFI Convida RFI

  Shugaban Hukumar kula da ’yan yiwa kasa hidima da wadanda suka kammala karatun samun digiri a manyan makarantu na Najeriya, Birgediya Janar Shuaibu Ibrahim yace dalibai sama da dubu 16 da suka ce sun kammala karatun samun digiri a kasashen waje, sun kasa bayyana a gaban su domin kare takardun shaidar da suka samu.

  Janar Ibrahim yabce daga cikin irin wadannan dalibai 20,000 da suka gabatar da takardun su domin sanya su cikin masu zuwa bautar kasa, 3,240 kawai suka je suka kare takardun shaidar da suka samu, yayin da sauran suka yi batar dabo.

  Shugaban hukumar ya danganta wannan da takardun shaidar bogi da wasu bata garin ‘yan Najeriya ke zuwa suna sayowa a kasashen waje ba tare da sun yi karatun ba, inda ya bayyana jajircewar hukumar sa wajen ganin ta gano irin wadannan mutane domin hukunta su.

  Ga dai abinda ya shaida mana a tattaunawar su da Muhammed Sani Abubakar.

  Yawancin 'yan yi wa kasa hidima a Najeriya sun kasa kare takardun shaidar su

  Birgediya Janar Shuaibu Ibrahin kan 'yan yi wa kasa hidima da suka kasa kare takardun shaidarsu.

  21/11/2019 - Daga Mohammed Sani Abubakar Saurare
  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. ...
  5. Gaba >
  6. Karshe >
  Shirye-shirye
  Sharhi
   
  Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure