Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 11/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 11/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 11/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 11/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Ba yau na saba taimaka wa marasa galihu ba- Adam Zango

Ba yau na saba taimaka wa marasa galihu ba- Adam Zango Tauraron dan wasan Hausa kuma mawaki Adam A Zango tare da Ahmed Abba na RFI RFI/Ahmed Abba

  Tauraron shirya fina-finan Hausa, kuma mawaki Adam A Zango ya tabbatar da biyan kudin karatun wasu dalibai na shekaru uku, inda ya kashe fiye da naira miliyan 46.

  Tun bayan da Mawakin ya wallafa takardar tabbatar da samun tallafin da ta fito daga makarantar Farfesa Ango Abdullahi da ke Zaria, na daukar nauyin karatun yara 101, wadanda yawancin su marayu ne da kuma yaran da suka fito daga gidajen marasa galihu a shafinsa na Instagram, aka shiga cece-kukce a ciki da wajen kasar.

  Ahmed Abba ya samu tattaunawa da Fitaccen jarumin Adam A. Zango, da yanzu haka ke ziyara a birnin Lagos, Ya kuma bayyana dalilin fitarsa daga kungiyar masu shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, ga yadda zantawar ta gudana.

  Ba yau na saba taimaka wa marasa galihu ba- Adam Zango

  Adam A. Zango kan batun taimaka wa marasa galihu da sauran batutuwa da suka hada da na shiga siyasa da jaruman fina-finai yi.

  20/11/2019 - Daga Ahmed Abba Saurare
  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. ...
  5. Gaba >
  6. Karshe >
  Shirye-shirye
  Sharhi
   
  Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure