Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 11/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 11/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 11/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 11/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Rashawa: Kotu ta umurci a dawo da Diezani gida

Rashawa: Kotu ta umurci a dawo da Diezani gida Tsohuwar ministar man fetur a Najeriya, Diezani Alison-Madueke REUTERS/Rick Wilking/File photo

  Wata Kotu a Najeriya ta baiwa Hukumar EFCC da ke yaki da cin hanci da rashawa umurnin dauko tsohuwar ministan man fetur, Diezani Allison Madukwe daga London domin fuskantar tuhumar halarta kudaden haramun da kuma sace sama da Dala biliyan 39 da wasu karin sama da naira biliyan 3.

  Mai shari’a Ijeoma Ojukwu ta bukaci dawo da tsohuwar ministar nan da karshen watan Maris na shekara mai zuwa.

  Dangane da wannan hukunci, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin shari’a kuma malami a Jami’ar Abuja, Farfesa Shehu Abdullahi Zuru, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

  Rashawa: Kotu ta umurci a dawo da Diezani gida

  Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan umurnin da wata kotu a Najeriya ta bayar na dawo da tsohuwar ministar man fetur ta Najeriya, Diezani Allison Madueke gida.

  13/11/2019 - Daga Bashir Ibrahim Idris Saurare
  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. ...
  5. Gaba >
  6. Karshe >
  Shirye-shirye
  Sharhi
   
  Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure