Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 15/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Ministan tsaron Faransa na ziyarar aiki a Chadi

media Ministan tsaron Faransa Florence Parly, yayin jawabi a Chelkwatan tsaron kasar dake birnin Paris ranar 10, ga watan Oktoban 2019 REUTERS/Benoit Tessier

Ministar ma’aikatar tsaron Faransa Florence Parly na gudanar da ziyara a kasashen yankin Sahel, a daidai lokacin da ‘yan ta’adda ke ci gaba da kashe sojoji a Mali da Burkina Faso da kuma jamhuriyar Nijar.

A zangon farko na wannan ziyara, minista Parly ta ce za a dauki dogon lokaci kafin a murkushe ayyukan ta’addanci a yankin na Sahel.

A cewar ta "Wannan yaki ne da tuni muka sani cewa zai dauki dogon lokaci, sannan kuma yana da matukar wuya, muna neman hadin kan kasashe irinsu Chadi saboda muhimmancinsu a wannan tafiya. Na samu damar tattaunawa da takwarorinmu na rundunar G5-Sahel domin yin dubi a game da irin ci gaban da aka samu".

Uwargida Parly ta bada misali da ce:

"Idan ku ka dauki misali, a bangaren arewa na yankin Sahel, kwanakin da suka gabata mun kai samamen hadin gwiwa inda muka yi nasarar ganowa tare da kwace tarin makamai, wannan daya ne daga cikin nasararin da muka samu".

Florence Parly ta bayyana muhimmacin aiki tare da kasashen Afirka wajen yaki da ta'addanci:

"A ganawarmu da shugaba Idris Deby, na bayyana masa muhimmancin ci gaba da yin aiki a tare a daidai wannan lokaci da rundunar G5-Sshel ke daf da fara aiki gadan-gadan karkashin jagorancin babban kwamandata Janar Namata".

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure