Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 15/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Mahara sun kashe sojin Mali 53 a Indelimane

media Wasu daga cikin sojojin Maali a garin Kidal AFP/PHILIPPE DESMAZES

Wasu mahara dauke da makamai sun kashe sojin Mali 53 da wani dan farar hula a wani farmaki da suka kai kan wani barikin soji  dake yankin Indelimane a arewa maso gabashin kasar a jiya  juma'a, 1 ga watan Nuwamba.

Harin na zuwa ne wata daya bayan wani irin sa da ya hadasa mutuwar sojoji 40.

Harin na jiya juma'a ya raunata da dama daga cikin sojojin kasar ta Mali, maharan sun kuma samu nasarar lalata makamai da dama a wanan bariki na sojoji dake garin na Indelimane,yayinda aka bayyana cewa  gwamnati ta aike da karin sojoji da ake sa ran zasu kai dauki zuwa yankin.

Wata majiya ta tsegunta cewa maharan sun yi awon gaba da sojojin kasar ta Mali, a shekara ta 2012 kama daga watan Maris zuwa Afrilu ne kungiyar Al- Qaida ta kama wasu yankunan arewacin kasar biyo bayan  tserewa da sojojin kasar suka yi daga arewacin .

A farkon shekara ta 2013 a karkashin hadin gwiwa tsakanin Faransa da kasashen yankin Sahel ,aka samar da rundunar hadin gwiwa da zata yaki kungiyar mayakan jihadi,duk da wannan kokari kungiyoyin yan ta'ada na ci gaba da sa kai cikin kasar ta Mali.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure