Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/11 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 15/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Amurka ta janye Kamaru daga cikin masu amfana da garabasar cinikaya

media Taron kasashen kungiyar AGOA AFP PHOTO / Karen BLEIER

Amurka ta sanar da dakatar da garabasar da Kamaru ke amfana da ita daga cikin jerin kasashe da suka rataba hannu a yarjejeniyar kasuwanci da ake kira Agoa

Daukar mataki na zuwa ne bayan da rahotani daga Amurka suka gano cewa Kamaru ta keta wasu daga cikin dokokin da kasashe suka cimma da kuma batutuwa da suka jibanci kare hakokin bil Adam.

Sanarwar da Amurka ta fitar a jiya alhamis na bayyana cewa matakin janye garabasar zuwa Kamaru daga Amurka zai soma aiki kama daga farkon watan janairu shekarar 2020.

Mai wakiltar cibiyar yan kasuwar Amurka J Mahoney ya jaddada aniyar hukumomin kasar sa na ci gaba da kawo na su gundunmuwa don taimakawa Kamaru a fanoni da suka jibanci diflomasiya da kuma hulda da sauren kasashen Duniya.

Jami’in ya bayyana farin cikin sa ganin rawar da Shugaban kasar Paul Biya ya taka tareda sallamar wasu daga cikin yan siyasa dake tsare da kuma shirya babban taron sassanta yan kasar

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure