Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/11 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 15/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Hama Amadou zai koma gida Nijar

media  
Jagoran yan adawa jamhuriyar Nijar Hama Amadou RFI Hausa

Hukumar zaben Nijar ta kaddamar da shirin yiwa yan kasar dake zaune waje rijista.

A wasu kasashen kwamity dake da nauyin tafiyar da wadanan ayuka na fuskanatar matsalloli,yayinda bangaren yan adawa suka koka da irin yada hukumomin na Nijar suka mayar da su daya geffen.

A Cote D’ivoire, na’urorin da ake amfani da su domin yiwa jama’a rijista na fuskantar matsalloli kamar dai yada mai magana da sunan jam’iyyar adawa ta Lumana a kasar ta Cote D’Ivoire Elhaji Soumana Yakouba ya sheida mana.

A daya wajen Elh Soumana Yakouba ya yi amfani da wannan dama domin isar da ta’azziyar sa zuwa Shugaban Jam’iyyar Hama Amadou da Allah ya yiwa mahaifiyar sa rasuwa a Nijar.

Wasu bayanai na nuni da cewa yanzu haka wasu kasashe da suka hada da Faransa na kokarin shiga tsakani domin bai wa shugaban babbar jam’iyyar adawa a kasar Moden-Lumana Africa wato Hama Amadou damar komawa kasar, bayan da ya share dogon lokaci yana zaune a waje .

Yanayin siyasa a jamhuriyar Nijar na ci gaba da tayar da hankulan kungiyoyin farraren hula da wasu jam'iyyoyin siyasa.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure