Wasanni
Ci gaban da aka samu bayan cika shekaru 100 da fara wasan Polo a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:22
Shirin duniyar wasanni na makon tare da Abdoulaye Issa ya tabo ci gaban da bangaren wasannin Polo ke samu a Najeriya dai dai lokacin da wasan ke cika shekaru 100 da farawa a kasar.