Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Ahmadu Giade kan ikirarin kwamitin yaki da miyagun kwayoyi a Najeriya game da karuwar dabi'ar

Wallafawa ranar:

Kwamitin da ya gudanar da bincike da shirin gwamnatin Najeriya na yaki da shan miyagun kwayoyi ya bayyana damuwar sa kan karuwar amfani da kwayoyin da kuma rashin ba da goyan bayan jama’a wajen yaki da mummunar dabi’ar.Shugaban kwamitin Janar Buba Marwa ya bukaci kafa dokar ta baci domin shawo kan matsalar da kuma inganta hukumar dake yaki da matsalar.Dangane da wannan rahoto, mun tattauna da tsohon shugaban hukumar yaki da sha da kuma fataucin miyagun kwayoyin kasar, Alhaji Ahmadu Giade, inda muka fara tambayar sa, ko rahotan ya bashi mamaki.

Wasu nau'in kwayoyi
Wasu nau'in kwayoyi ©LOIC VENANCE / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.