Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 28/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Wasu yan makarantar Islamiyya a Liberia sun mutu sanadiyyar gobara

media Wata unguwa a birnin Monrovia na kasar Liberia © Carol Valade

Akala dalibai 26 ne suka rasa rayukan su a wata gobara da ta kuno kai a wata makarantar islamiyya dake tsakiyar birnin Monrovia na kasar Liberia.

Da sanyin safiyar yau laraba Shugaban kasar Georges Weah ya ziyarci wannan unguwa inda ya kuma jajintawa iyalan mamatan.

Mai magana da yahun fadar Shugaban kasar Solo Kelgbeh ya sheidawa kamfanin dillancin labaren faransa na AFP cewa sun samu bayanai da ke tabbatar da mutuwar mutane 28, masu kimanin shekaru kama daga 10 zuwa 20.

A safiyar yau Laraba an fuskanci dandazo jama’a musaman iyayen dalibai da suka mamaye hanyoyin dake bayar da damar isa wannan makaranta, ida suka bukaci karin haske daga jami’an kai agaji dake kokarin tantace idan da sauren dalibai a cikin bene.

Rahoton farko da masu bincike suka aike zuwa fadar Shugaban kasar sun bayyana cewa gobarar ta riski daliban a daide lokacin da suke barci, kamar dai yada daya daga cikin shugabanin Fulani Amadu Sherrif ya sanar da masu binciken.

Shugaban kasar George Weah da kan sa ne ya ziyarci unguwar da gobarar ta faru ,inda ya kuma jajintawa iyayen daliben.

na ci gaba da karo da juna dangane da yawan mutanen da suka rasa ran su, wasu na bayyana mutuwar 26,yayinda wata majiya ke bayyana mutuwar mutane 30.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure