Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tarzomar kyamar baki a Afrika ta Kudu zata shafi tattalin arzikin kasashen da abin ya shafa

Wallafawa ranar:

A shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole', Ahmed Abba ya yi dubi ne da matsalar kashe kashen kyamar baki a Afrika ta Kudu, da yadda al'amarin zai shafi tattalin arzikin kasashen abin da ya shafa,musamman Najeriya da Afrika ta Kudu. a yi sauraro lafiya.

Shugaba Cyril Ramaphosa na Afrika ta Kudu
Shugaba Cyril Ramaphosa na Afrika ta Kudu REUTERS/Sumaya Hisham
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.