Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Najeriya ta janye jakadanta na Afrika ta Kudu

Najeriya ta janye jakadanta na Afrika ta Kudu RFI

  Najeriya ta bayyana shirin janye jakadan ta daga Afirka ta kudu domin nuna bacin ran ta kan yadda ake cigaba da kai hari kan Yan kasar da kuma sace dukiyar su, yayin da tace zata bukaci biyan diyya akai.

  Ministan harkokin wajen Najeriya Geoffrey Onyeama ya bayyana haka bayan wata ganawar da suka yi da shugaba Muhammadu Buhari.

  Dangane da wannan mataki Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abbati Bako mai sharhi kan siyasar duniya, kuma ga tsokacin da yayi akai.

  Najeriya ta janye jakadanta na Afrika ta Kudu

  Dokta Abbati Bako kan janye jakadan Najeriya a Afrika ta Kudu.

  05/09/2019 - Daga Bashir Ibrahim Idris Saurare

  A game da wannan maudu'i

  • Najeriya-Afrika ta kudu

   Hakurinmu ya kare kan kisan 'Yan Najeriya a Afrika ta kudu- Gwamnati

   Domin karin bayani

  • Afrika

   An sake kashe wani dan Najeriya a Afrika ta kudu

   Domin karin bayani

  • Najeriya- Afrika ta kudu

   Najeriya na neman bahasi kan kisan al'ummarta a Afrika ta kudu

   Domin karin bayani

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. ...
  5. Gaba >
  6. Karshe >
  Shirye-shirye
  Sharhi
   
  Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure