Burkina Faso
Yan bindiga sun kaiwa sojoji hari a Burkina Faso
Wasu yan bindiga dauke da makamai sun kai wani harin kwantar bauna a wani barikin sojan kasar dake garin Tongomael a arewacin kasar ta Burkina Faso.
Wallafawa ranar:
Talla
Harin da yan Bindigan suka kai ranar juma’a da ta gabata da misalin karfe 4 na safe na dada nunawa gazawar hukumomin Burkina Faso wajen dakile hare-haren yan bindiga dake cin karnen su ba babaka a wasu yankunan arewacin kasar.
Mutane biyar dai ne suka bata biyo bayan wannan harin da yan bindiga suka kai barikin soji dake garin .
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu