Al'adun Gargajiya
Dambarwar da ta biyo bayan nadin sabon sarkin kabilar Shuwa Arab a Lagos
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:58
Shirin al'adunmu na Gado tareda Salissou Hamissou a wannan karon ci gaba ne kan yadda bikin nadin sarkin kabilar shuwa Arab ya gudana a Lagos, dama dambarwar da ta biyo bayan nadin sarautar.