Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/09 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/09 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/09 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/09 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/09 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/09 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/09 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/09 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/09 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/09 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 18/09 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

A cewar lauyansa Mounir Ben Salha, tsohon shugaban Zine El-Abidine Ben Ali ya rasu ne a kasar Saudiya, inda yake gudun hijira.
Ben Ali ya tsere kasar Saudiya ne a shekarar 2011 bayan juyin juya halin kasar Tunisia da ya yadu zuwa kasashen Masar da Libya da kuma Syria.

Afrika

Uganda ta toshe hanyar sadarwar wata jaridar Rwanda a kasar ta

media Shugabannin kasashen Uganda Museveni da na Rwanda Paul Kagame Michele Sibiloni / AFP

A yau Juma’a, Kasar Uganda ta bayyana cewa ta toshe kafar sadawa ta babbar jaridar kasar Ruwanda dake tsokaci kan harkokin tsaron kasa a yanar gizo.

kwanaki biyu kenan bayan da kasashen biyu suka rattaba hannu kan yarjejeniyar kawo karshen takun saka da ya yi sanadiyar rufewar iyaka da ta hadasu har na tsawon wattani shida.

A cewar shugaban Hukumar da ke lura da kafafen sadarwa ta kasar Uganda Godfrey Mutabazi, an bukaci dukkan kafafen internet a kasar da su toshe hanyar da ta hada kasar da kafar jarida New Times, wacce ke da mabiya da dama, a kasar da ke magana da harshen turancin ingilishi dauke da al’ummar kasar Ruwanda da dama.

Ya zuwa wannan lokaci dai ba’a samu martani ba daga gwamnatin kasar Rwanda game da wannan hukunci da hukukar kasar Uganda ta dauka.

A ranar Laraba ne shugabanin kasashen biyu su ka rattaba hannu kan wata yarjejeniya a babbar birnin Angola, inda su ka amince da mutunta juna da kuma kauracewa dukkan abin da zai janyo tashin hankali a tsakaninsu tare da gaggauta maido da ayyuka a iyakokinsu.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure