Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 10/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 10/12 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 10/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 10/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 10/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 10/12 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 10/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 10/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 10/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Tubabben sarkin Abéché na kasar Chadi yaki fitcewa daga fada

media Masarautar Abeche dake Gabashin kasar Chadi. AMAURY HAUCHARD / AFP

Yanzu haka jami'an tsaro a kasar Chadi na kokwarin kwantar da hankula a wata masarautar Abeche dake Gabashin kasar a kokarin su na fitar da sarkin garin da iyalansa da mahukunta suka tube tare da maye gurbin sa da wani.

Watanni da dama kenan bayan tsige shi daga karagar mulki, Sarkin kabilar Ouaddai da ke da babbar fadarsa a garin Abeche da ke Gabashin kasar Chadi ya ki fita daga wannan fada.

Kuma duk da yunkurin yin amfani da jam'an tsaro da mahukunta suka yi domin fitar da shi, amma hakan ya gagara, sakamakon yadda dangi da kuma kabilar sarkin ke ci gaba da nuna tirjiya.

watanni da sukagabata mahukuntan kasar suka sauke sarkin tare da maye gurbin sa da wani, sakamakon yawaitar tashin hankali da ake samu tsakanin kabilun makiyaya da Manomar yankin da ake ganin tsohon sarkin na da hannu a ciki, wajen baiwa kabilar sa ta Ouaddai fifiko.

Dangane da wannan batu Sarkin Hausawan Ndjamena Alhaji Mustapha Ibrahim, ya yi mana karin bayani.

Latsa don sauraron karin bayani daga bakin sarkin hausawan Ndjamena Alhaji Mustapha Ibrahim.

Alhaji Mustapah Ibrahim, sarkin hausawan birnin Ndjamena, kan rikicin masarautar Ouaddai na Abeche a Gabashin kasar Chadi 16/08/2019 - Daga Ahmed Abba Saurare
A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure