Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Mutane 37 sun mutu a rikicin makiyaya a Chadi

media Rikicin makiyaya da manoma ya zama ruwan dare a wasu kasashen Afrika REUTERS/Afolabi Sotunde

Shuagaban Chadi Idris Deby itno ya sanar da mutuwar mutane akalla 37 sakamakon  wani saban rikici daya barke tsakanin manoma da makiyaya a farkon wannan makon a yankin gabashin kasar.

 

A cewar wata kungiya mai zaman kanta, rikicin ya samo asali ne a yankin Hamra bayan an  gano gawar wani makiyayi, lamarin da ya haifar da dauki-ba-dadi tsakanin jama'arsa da manoma ‘yan kabilar Ouaddaiens.

Rikicin ya kuma ketara zuwa yankin Chokoya, inda wani basaraken gargajiya ya shaida wa Kamfanin Dillancin Labaran Faransa na  AFP cewa, an kidaya gawarwakin mutune 25.

Yankin gabashin kasar ta Tchadi, wuri ne na kiwo da ke kan iyakar kasar Sudan kuma a 'yan shekarun baya-bayan ya kasance wani yanki da ake yawaita rikici tsakani makiyaya Larabawa da mazauna yankin 'yan kabilar Ouaddaiens kan batun filayen noma da wuraren kiwo.

Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure