Mu Zagaya Duniya
Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:03
Shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu na tabo muhimman batutuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da muke bankwana da shi, a yi saurare Lafiya.