Tambaya da Amsa
Amsar Tambayar dalilan da suka haddasa rikicin kasar Rwanda
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:50
Shirin Tambaya da amsa na wannan mako tare da Micheal Kuduson, ya bayar da amsa kan tambayar da ke neman sanin dalilan da suka haddasa rikicin kasar Rwanda shekaru kusan 25 da suka gabata, wannan dama sauran muhimman tambayoyi da amsa na tattare a cikin shirin, a yi saurare lafiya.