Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (8)
26/07/2019
- Daga Bilyaminu Yusuf
Saurare
Rahoton musamman kan cika shakaru 10 da rikicin Boko Haram kashi (8)

Daya daga cikin matsalolin rikicin Boko Haram ya haifar a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya shi ne raba mutane sama da miliyan biyu da gidaje su ko ma garuruwan inda su ke gudun hijira a biranen da ke da cikakkun matakan tsaro kamar Maiduguri da sauran su.Yayinda aka ci ka shekaru 10 da fara rikicin Boko Haram Majlisar dinkin ta yi kiyasin cewa akwai kimanin mutane miliyan biyu da rabi da rikicin Boko Haram ya raba da matsugun su su ke gudun hiira a ciki da wajen Najeriya. Wakilinmu na Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya hada mana rahoto a kai.