Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 27/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 27/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Sama da bakin haure 100 sun bace a teku

media Wasu daga cikin bakin haure da ke neman zuwa Turai ta tekun Libya REUTERS

Hukumar Kula da Kaurar Baki ta Duniya ta ce, sama da baki 100 suka bace bayan kwale-kwalensu ya kife a tekun Kohms da ke kusa da gabar ruwan Libya.

Rahotannin sun ce, an yi nasara ceto mutane 145 daga cikin wadanda hadarin ya rutsa da su, yayinda ake zaton adadin wadanda suka bacen ya kai 150.

Charlie Yaxley da ke magana da yawun Hukumar Kula da Kaurar Baki ya yi karin bayani kan lamarin inda ya ce, "Akalla mutane 300 suka bar Khoms cikin kwale-kwalen katako kamar yadda muka samu labari, inda suka samu hadari a cikin teku, amma daya daga cikin kwale-kwalen ya dawo da mutane 150 da suka tsira daga hadarin, wannan adadi na da matukar yawa.

"Tabbas muna bukatar samun zaman lafiya a Libya ganin yadda bakin suka zama hanyar samun kudi, yadda suke biyan kudi domin samun hanyar wucewa zuwa Turai, sai a sanya su akan teku, yayinda kasashen Turai ke kauda ido akai, kuma sun hana a rika aikin ceto su, wannan ba hanya ce mai kyau ba." in ji Yaxley.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure