Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/11 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/11 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Ahmad Tijjani Lawal kan yarjejeniyar kafa gwamnatin rikon kwarya a Sudan

Ahmad Tijjani Lawal kan yarjejeniyar kafa gwamnatin rikon kwarya a Sudan
 
Wasu 'yan Sudan yayin murnar cimma yarjejeniyar kafa gwamnatin rikon kwarya tsakanin sojoji da fararen hula. REUTERS/Mohamed Nureldin Abdallah

Sojoji da kuma masu fafutukar shimfida tsarin dimokuradiyya a Sudan, laraba sun rattaba hannu kan yarjejeniyar raba da madafun iko a tsakaninsu.

Tun ranar 5 ga wannan wata ne bangarorin biyu suka cimma jituwa a tsakaninsu kan yadda za a raba mukaman, inda a yau suka rattaba hannu kan yarjejeniyar, wadda a karkashinta fararen hula ke da wakilai 6 yayin da sojoji ke da kujeru 5.

Kan haka ne Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Ahmad Tijjani Lawal, mai sharhi kan lamurran yau da kullum a birnin Kano.


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Firaministan Habasha zai shiga tsakani a rikicin Sudan

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Dr Kasimu Garba Kurfi, kan kasuwancin bai daya na kasashen Afirka

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan yadda al'ummar Anambra ta yiwa Fulani makiyaya korar kare

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure