Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda cin hanci da rashawa ya illata fannin ilimi a kasashen Afrika kashi na 3

Wallafawa ranar:

Shirin wannan makon na Ilimi Hasken Rayuwa da Bashir Ibrahim Idris ya gabatar, ya ci gaba da nazari kan rahoton kungiyar Transparency International da ke nuna cewa matsalar cin hanci da rasahawa ya yiwa fannin ilimi illa mai zurfi a kasashen yammacin nahiyar Afrika.

Kungiyar Transparency International tace kusan kashi 62 cikin kasasfin da ajeriya ke warewa ilimi, daga tarayyar zuwa kananan hukumomi sace su ake yi.
Kungiyar Transparency International tace kusan kashi 62 cikin kasasfin da ajeriya ke warewa ilimi, daga tarayyar zuwa kananan hukumomi sace su ake yi. RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.