Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ambasada Mustapha Sulaiman:Dalilan Najeriya na amincewa da yarjejeniyar kasuwancin Afrika ta bai-daya

Wallafawa ranar:

Mukaddashin ministan harkokin wajen Najeriya ya bayyana dalilan da suka shugaban kasar Mahammadu Buhari, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar kasuwanci ta Afrika jiya lahadi a birnin Yamai.Ambasada Mustapha Sulaiman shi ne mukaddashin ministan harkokin wajen na Najeriya wanda Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da shi.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari lokacin da ya ke sanya hannu kan yarjejeniyar kasuwancin bai-daya tsakanin kasashen Afrika a birnin Niamey na Nijar.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari lokacin da ya ke sanya hannu kan yarjejeniyar kasuwancin bai-daya tsakanin kasashen Afrika a birnin Niamey na Nijar. Nigeria Presidency/Handout via Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.