Bakonmu a Yau
Ambasada Mustapha Sulaiman:Dalilan Najeriya na amincewa da yarjejeniyar kasuwancin Afrika ta bai-daya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:51
Mukaddashin ministan harkokin wajen Najeriya ya bayyana dalilan da suka shugaban kasar Mahammadu Buhari, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar kasuwanci ta Afrika jiya lahadi a birnin Yamai.Ambasada Mustapha Sulaiman shi ne mukaddashin ministan harkokin wajen na Najeriya wanda Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da shi.