Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda hukumomin Najeriya ke yiwa Ilimi rikon sakainar kashi a matakin Firamare
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:17
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi duba kan yadda hukumomin Ilimi a Najeriya kan gaza bayar da kulawarda ta dace ga fannin musamman ga makarantun karkara.