Afrika-Lafiya
Sama da mutane miliyan 10 na fama da cutar hanta a Afirka
Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta bayyana cewar sama da mutane miyayan 10 sukayi fama da cutar hanta ko Hepatitis a shekarar 2015 a nahiyar Afrika, kuma sama da miliyan 4.8 yara kanana ne.Hakazalika tace a kowani shekara mutane 200 ne ke mutuwa daga cutar,wanda kuma babban abun takaici kamar yadda zakuji cikin wannnan rahoto da Wakilin mu na Abuja Mohammad Sani Abubakar ya hada, a cikin kasashe 47 na nahiyar ta Afrika kasashe 3 ne kawai suka sa himma wajen ganin sun kawar da cutar.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Sama da mutane miliyan 10 na fama cutar hanta a Afrika
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu