Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Kasimu Garba Kurfi, kan kasuwancin bai daya na kasashen Afirka

Wallafawa ranar:

Kwamitin da gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kafa domin bayar da shawarwari game da yiyuwar shigar kasar a yarjejeniyar kasuwanci ta kasashen Afirka ya gabatar da rahotonsa, inda ya bukaci gwamnati ta amince da yarjenejiyar.To sai dai kwamitin ya bayar da wasu shawarwari musamman dangane da yadda za a kare masana’antun kasar ta Najeriya.A game da wannan batu ne, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Kasimu Garba Kurfi, masani tattalin arziki.

Hada-hadar cancin kudi a birnin Lagos a Najeriya
Hada-hadar cancin kudi a birnin Lagos a Najeriya REUTERS/Joe Penney/Files
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.