Isa ga babban shafi
Najeriya

Shugaba Buhari na ci gaba da san suka dangane da rashin samar da Gwamnati a lokaci

Wasu kafofin labarai dake Nigeria sun bayyana ra’ayoyin wasu ya’an jam’iyyar dake mulki a kasar dake adawa da wasu jami’an fadar Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke kewaye da shugaban da ake ganin su suke tafiyar da ragamar Gwamnatin.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. ng.gov.jpg
Talla

A jiya lahadi wasu dake ganin sun taka rawa wajen zaben Muhammadu Buhari wa’adi na daya da na biyu sun gudanar da zanga-zanga a Abuja don neman a sabuwar tafiyan an jingine wadanda ke hana shugaban karsashi.

Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Alhaji Abdulkarim Dayyabu Jagoran Rundunar Adalci na kasar yadda yake kallon lamarin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.