Bakonmu a Yau
Farfesa Muhammed Kabiru Isah kan taron matasan Najeriya kan kalubalen da su ke fuskanta
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:17
Matasan Najeriya na gudanar da wani taron kasa a Abuja, domin tattauna matsalolin da suka addabe su da kuma lalubo hanyar magance su. Dangane da wannan taro mun tattauna da Farfesa Muhammed Kabir isa na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, wanda ke cikin jami’an da suka gabatar da kasida wajen taron. Da farko mun tambaye shi manufar wannan taro, inda ya kada baki ya ce.