Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Muhammad Ghali kan bukatun da 'yan awaren Kamaru suka mikawa gwamnati

Wallafawa ranar:

‘Yan aware a kasar Kamaru sun gabatar da jerin wasu bukatu kafin su amince su zauna a kujerar sulhu da Gwamnatin kasar domin a kawo karshen tarzoma da rasa rayuka da ake samu a yankunan da ake Magana da turancin Ingilishi.Bukatun sun hada da sakin jagoran fafutukansu Maurice Kamto da wasu mukarrabansa dake tsare tun watan daya na wannan shekaran, da kuma kiran ‘yan awaren da suna ‘yan kasar Ambazonia.Kan haka Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Mohammed Ghali na jami’ar Marwa dake Kamaru kan ko sulhun zai yiwu kuwa.

Wasu 'yan awaren Kamaru, yayin zanga-zanga a birnin Bamenda.
Wasu 'yan awaren Kamaru, yayin zanga-zanga a birnin Bamenda. Reuters TV/Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.