Afrika
Shawarar kawo karshen yakin Mali daga International Crisis
Kungiyar ‘International Crisis Group’ ta bukaci gwamnatin Mali da ta shiga tattaunawa da kungiyoyin yan ta’addan da take yakar su domin kawo karshen tashin hankalin da ake samu a kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Kungiyar tace duk da yake batun tattaunawa da yan ta’adda wani al’amari ne mai wahala, amma kuma daukar matakan da zasu kare lafiyar jama’a na da matukar muhimmanci.
Bashir Ibrahim Idris ya mayar vda hankali zuwa wannan labari.
Shawarar kawo karshen yakin Mali daga International Crisis
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu