Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 18/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 18/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 18/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Mutane 41 sun mutu a wasu hare-hare kan kauyukan Gangafani da Yuro na kasar Mali
Afrika

Jihohi 14 sun ki amincewa da shirin kula da lafiya

media Tawagar Gwamnonin Najeriya Daily Post Nigeria

Gwamnatin Najeriya ta yi zargin cewar wasu Jihohin kasar 14 sun ki shiga shirin kula da lafiyar da zai ba su damar amfana da makudan kudaden da aka ware domin kula da lafiyar jama’ar su.

Ministan Lafiya Isaac Adewole ya shaidawa Majalisar Dattawa cewar, yanzu haka Jihohi 22 suka yi rajistar cin gajiyar shirin, kuma tuni aka sake musu kudaden kai tsaye zuwa cibiyoyin kula da lafiyar su a matakai daban daban.

Adewole ya bayyana Jihohin da suka ki shiga shirin da suka hada da Kebbi da Jigawa da Akwa Ibom da Cross Rivers da Borno da kuma Zamfara.

Sauran sun hada da Ondo da Benue da Taraba da Nasarawa da Ogun da kuma Sokoto.

Sharudodin cin gajiyar kudaden sun hada da kafa hukumar kula da lafiya a matakin farko da kaddamar da shirin inshoran lafiya na Jiha, sai kuma bada wani kashi na kudaden da za’a zuba wajen kula da lafiyar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure