Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Mamman Danbuzuwa kan tabarbarewar matsalar tsaro a yankin Sahel

Mamman Danbuzuwa kan tabarbarewar matsalar tsaro a yankin Sahel
 
Wasu sojojin kasar Chadi, yayin atasaye, a karkashin shirin horar da dakarun kasashen Afrika da Amurka ta jagoranta a yankin Diffa da ke Jamhuriyar Nijar. 3/3/2014. REUTERS/Joe Penney

Matsalar tsaro na ci gaba da tabarbarewa a yankin Sahel, lura da yadda ‘yan bindiga suka yi garkuwa da Faransawa a wani gandun dajin Jamhuriyar Benin, sai kuma hare-hare a kan mabiya darikar Katolika a Burkina Faso, da kuma wasu hare-hare biyu mabambanta jiya litinin a Jamhuriyar Nijar.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen yammacin duniya da suka hada da Faransa, Amurka, Jamus har da Italiya suka jibge dubban sojoji a wannan yankin.

Abdoulkarim Ibrahim Shikal, ya tuntubi Mamman Danbuzuwa, masanin lamurran tsaro a birnin Damagaram, domin jin yadda yake kallon wannan matsala.


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Kalubalen tsaro kan iyakar Nijar da Mali

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Hajiya Nuratu Batagaraw kan barazanar shigowar mayakan ISIL Najeriya dama ziyarar ministan tsaron Sahel a kasar

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Fari da rikice rikice sun jefa sama da mutane miliyan 7 a cikin karancin abinci a Sahel

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure