Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 16/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 16/10 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 16/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 16/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Wasu birane a Faransa na fatan samarwa bakin haure wurin zama

media Wasu daga cikin bakin haure a yankin Aubervilliers na kasar Faransa RFI/Mike Woods

Halin rayuwa da bakin haure suka samu kansu a Faransa ya sa wasu daga cikin magadiyan gari rubuta wasika zuwa hukumomin wannan kasa.

Wasu alkaluma na nuni cewa yawan bakin haure da rashin wurin kwancia da ya dace na daga cikin matsallolin da ya hadabi wadanan wakilan jama’a.

Magadiyan gari 13 na Faransa sun bayyana furicin su ganin halin da bakin haure suka samu kansu, wadanan wakilan jama’a sun bukaci gwamnatin kasar da ta dau matakan da suka dace don samar da karin matsuguni zuwa bakin.

A cikin wasikar da suka aike zuwa hukuma , magadiyan garin sun bayar da shawara na hada karfi don samar da amsa da ta dace tareda dafawa ofishin Ministan cikin gida da mai kula da gine-gine na kasar musaman ganin yawan bakin haure da wasu biranen ke fuskanta yanzu haka.

Kungiyoyi da dama ne yanzu haka suka dau niyar kawo tasu gundumuwa zuwa bakin haure,kama daga France terre D’asile, Emmaus France da wasu kungiyoyin can daban, wanda haka tamkar gundunmuwa take zuwa bukatun magadiyan gari da suka aike da wannan wasika.

Daga cikin magadiyan garin da suka sa hannu a wannan wasika , a kwai magadiyan biranen Lille, Bordeaux,St Denis Aubervilliers, Rennes,Troyes, Metz, Toulouse, Strasbourg, Nantes, Grenoble da Grande Synthe.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure